Zaben Najeriya
Shugaban kasa Buhari na Najeriya ya shawarci gwamnoni zababbu da wadanda suka samu nasarar komawa karo na biyu da su shirya faduwa in har basu tsinana komai ba.
Wata babbar kotu da ke Abuja ta nemi mazauna babban birnin na tarayya su zo su yi ma ta bayani kan karar da suka shigar inda suke rokon kotun ta dakatar da ran
Gwamnatin Amurka ta ce ta dauki tsauraran matakai yadda za su hana wasu daga cikin ‘yan Najeriya shiga kasar don sun kawo wa dimukradiyya tarnaki kan zabe.
Jam'iyyar PDP ta dauki lambobin yabo ta karrama wasu jiga-jiganta a kasar nan yayin da ake ci gaba da fuskantar cece-kuce game da yadda suka yi zaben 2023.
Kotun koli a Najeriya ta yanke hukuncin cewa babu dokar da ta tilastawa hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta tura sakamakon zabe ta Intanet nan take.
Fasto Primate ya bayyana shawarinsa ga Peter Obi game da zaben da aka yi a bana, inda yace ba zai yi nasara ba a gaban kotu ba saboda wasu dalili da ya bayyana.
Jam'iyyar NNPP ta fitar da sanarwar korar shuwagabannin jam'iyyar na jihohin Delta da na Ogun biyo bayan samun su da ayyuka na cin amana a zaɓen da ya gabata
Shugabannin jam’iyya sun koyawa wasu jiga-jigan ‘Yan siyasa darasi bayan an yi bincike, an dakatar da su. An zargi tsohon Gwamna da Sanata da wasu da cin amana.
Yanzu muke samun labarin yadda kwamitin ayyukan APC ya shiga wata ganawa a daidai lokacin da Tinubu ya tafi kaiw ata ziyara a jihar Ribas ta gwamna Wike na PDP.
Zaben Najeriya
Samu kari