Zaben Najeriya
Jam'iyyar haɗaka watau ADC ta gargaɗi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya taka wa muƙarrabansa burki, ta ce da Jonathan ya lalata adawa da APC ba ta hau mulki ba.
A labarin nan, za a ji cewa Yusuf Datti Baba-Ahmed, abokin takarar Peter Obi ya shawarci ADC da kar ta kuskura ta tsayar da Atiku Abubakar takarar a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda ADC ta bugi kirji, ta ce bayyanarta ce ta sa APC ta fara shiga taitayinta har ta fara maganar inganta tsarin samar da abinci.
Kowane ɗan Najeriya yana da damar yin rijista da duk jam'iyyar siyasar da ta kwanta masa a rai, ta yi daidai da manufofinsa, misali kamar APC, PDP ko ADC.
Yayin da yan siyasa da dama suka sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC a Zamfara, shugabanta a jihar, Kabiru Garba, ya gayyaci Gwamna Dauda Lawal da ya sauya sheka.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a shirye yake ya marawa duk wanda jam'iyyar haɗaka watau ADC ta bai wa tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya ce ya sa rayuwarsa cikin hadari domin tabbatar da Rotimi Amaechi ya zama gwamna a zaben shekarar 2007.
A labarin nan, za a ji cewa babban Fasto a Najeriya, kuma Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya gargadi APC kan ADC.
Hukumar INEC ta ce ta samu karin kungiyoyi 12 da suke bukatar a musu rajistar jam'iyya a Najeriya. A yanzu haka kungiyoyi 122 ne ke neman rajista da INEC.
Zaben Najeriya
Samu kari