Zaben Najeriya
Dr Hakeem Baba Ahmed ya gargadi shugabanni da Hukumar INEC kan zaben 2027. Ya ce magudin zabe a 2027 zai iya jefa Najeriya a rikici mafi muni a tarihin kasar.
Yayin da ake shirin kawo sauyi kan zaben 2027, APC da wasu 'yan majalisa sun nuna rashin goyon baya, suna cewa hakan zai haifar da cikas ga INEC da tsarin zabe.
Wata kungiya mai goyon bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu a Kudu maso Gabas ta tara wa Tinubu miliyan 200 domin sayen fom din takara a zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon Sanata a Kaduna, Shehu Sani ya yi magana kan zaɓen 2027 duk da mutuwar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma nasarar Bola Tinubu.
Jam’iyyar SDP ta rusa kwamitinta na kasa tare da ficewa daga hadakar Atiku, tana mai cewa za ta tsayar da ‘yan takara nata a babban zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zaɓe ta Najeriya ta sanar da cewa ana ci gaba da samun sababbin kungiyoyi da ke kokarin samun rajistar zama jam'iyyu.
Tsohon hadimi a fadar shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce za a iya kayar da Bola Ahmed Tinubu a 2027 idan har bai cika alkawarin da ya dauka a 2023 ba.
Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ba shi da burin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 sai dai idan wasu mutum biyu da yake girmamawa ba su tsaya takarar ba.
A labarin nan, za a ji cewa Mukhtar Lawal Baloni, ɗaya daga cikin jiga-jigan APC a Kano ya ja dukkanin magoya bayan, kuma sun fice daga jam'iyyar bisa dalilansu.
Zaben Najeriya
Samu kari