Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa babban jigo a PDP, C.I.D Maduabum ya sanar da dalilansa na fice wa daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa hadakarADC.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin rasuwar abokin Muhammadu Buhari, Sarkin Ijebu, Mai Martaba Sikiru Kayode Adetona.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon ɗan takarar gwamnan Jigawa, Malam Aminu Ringim ya ce lokaci ya yi da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai ceto Najeriya.
Sakataren APC na ƙasa, Sanata Ajibola Basiru ya bayyana cewa akwao gwamnonin jam'iyyun adawa da dama da suka nuna sha'awar shigowa jam'iyya mai mulki.
An fara korafi kan sayen motoci da 'yan majalisar jihar Kebbi suka saya wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da gwamna Nasir Idris domin zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tunatar da jama'a cewa su zama masu gaskiya, rikon amana kare abin ya rataya a wuyansu.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Legas (LASIEC) a ranar Lahadi ta bayyana cewa APC ta lashe kujerun ciyamomi 20 da kansiloli 375 cikin 376 a jihar.
Manyan 'yan siyasa, irinsu Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai sun bar APC da PDP sun koma ADC don kalubalantar Tinubu a 2027. Ana sa ran babban sauyi a siyasar Najeriya.
Dr. Farah Dagogo ya ce kawancen ADC zai iya kayar da APC a 2027 idan aka mai da hankali kan dimokuraɗiyya da haɗin kai, la'akari da rawar da Atiku ke takawa.
Zaben Najeriya
Samu kari