Zaben Najeriya
Oloja na Epe, Oba Kamoroudeen Animashaun, ya nesanta kansa daga takarar mataimakiyar gwamna da matarsa, Olori Morenike Abeni Animashaun ke yi a karkashin jam'iy
Uwargidan shugaban kasa,Aisha Muhammadu Buhari tare da matar ‘dan takarar shugabancin kasa na APC,Remi Tinubu suna yi wata ganawa mai muhimmanci a ranar Lahadi.
Aniagwu, mai magana da yawun majalisar yakin neman zaben shugaban kasa a inuwar PDP yace babu dan takarar da ke da kyakkywar shirin gyara Najeriya kamar Atiku
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ba ta da halastacen dan takarar shugaban kasa, a cewar jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP), Daily Trust ta rahot
Gabanin babban zaben shekarar 2023, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, Prince Adewole Adebayo, ya ce gaskiya ne kadai za ta iy
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, a ranar Litinin din nan data gabata, ya yi alkawarin habaka tattalin arzikin Najeriya.
Sarkin al’ummar Hausawa, mazauna Amawbia da ke kusa da Awka, babban birnin jihar Anambra, Mahmud Sani ya bayyana cewa suna addu’ar Allah ya ba Najeriya shugaba
Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a inuwar PDP yace da zaran ya lashe zaɓen 2023, zai fifita tsaron al'umma da kuma manyan ayyukA
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci matasa su guji tada hankali da dabbancin siyasa a yayin da aka fara yakin neman zaben 2023. Sarkin ya bada wann
Zaben Najeriya
Samu kari