Zaben Najeriya
Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hare-hare da ake kai masu da kuma sayen kuri’u za su iya kawo barazana a zaben 2023 da hukumar za ta shirya.
Efosa Osadebamwen, wani yaro mai shekaru 10 a duniya ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi zai iya magance matsalolin kasar.
Malamin addinin iliama a kaduna Shiek Ahmed Gumi yace gwamnatoci na asarar kudi wajen gina gadojin sama maimakon gina mutane da ilimi ko kuma inganta ilimin
Shugaba Buhari yayi kira da Hukumar zaben Nigeria da ta sake zage damtse dan ganin anyi sahihin zabe a Nigeria. Buhari yace basu da wani hanzari kan batun zaben
Ana ganin Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ne kurum 'yan takara a zaben 2023. Amma su Manjo Al-Mustapha su na daukar hankalin mutane.
A Taraba, Shugabannin Jam’iyyar Labour Party sun dakatar da Shugabar LP. Shugabar da aka dakatar daga ofis har na tsawon watanni 6 ta ce sharri ake yi mata
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa ya karba katin zabensa kuma yafi muhimmanci kan kowanne satifiket ko fasfotin fita ketare.
Jigon jam'iyyar APC, Danladi Bako, ya yi ikirarin cewa yan arewa za su bai wa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar mai mulki, Bola Tinubu kuri'u miliyan 12.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Honourable Yakubu Dogara ya bayyana cewa masu tallata tikitin Musulmi da Musulmi a Najeriya suna hauka kuma suna da hatsari.
Zaben Najeriya
Samu kari