Zaben Najeriya
Peoples Redemption Party (PRP) ta sanar da Cyrus Johnson a matsayin wanda zai maye gurbin tsohon dan takarar gwamnan Ogun, wanda Allah ya yi wa rasuwa a baya.
Peter Obi ya shawarci yan Najeriya da su kula da wanda za su zaba a matsayin shugaban kasa a 2023, cewa kada su yarda su mika kasar ga mutumin da bai da lafiya.
Ana saura kwanaki 10 karewar wa'adin da ta sanya, hukumar zabe ta INEC ta karawa yan Najeriya kwanaki takwas zuwa karshen watasu garzaya su karbi katunansu.
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta bayyana cewa tayi wa 'yan Najeriya 93,469,008 rijistar zaben 2023 mai gabatowa. Maza ne ke da kaso mafi yawa.
Shugaban jam'iyyar Labour Partya watu LP na jihar Legas, Kayode Salako, ya sauka daga kan kujerarsa, yace zai maida hankali kan takarar majalisa da ya ke nema.
Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa babu gudu babu ja da baya za a yi zaben 2023 kuma hukumomin tsaro na cikin gida sun shirya tsaf domin aiwatarwa da hakan.
Kungiyar kiristocin Najeriya ta shawarci matasa a kasar a kan kada su yarda su siyar da kuri'unsu ga mayaudara yayin da babban zaben 2023 ke kara gabatowa.
Mataimakin 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar LP, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya rushe da kuka a shirin TV kan zagin mahaifinsa da jama'a ke yi a siyasa.
Zaben Najeriya
Samu kari