Zaben Najeriya
Kungiyar NEF ta gargadi wasu da aka ce suna kulla makirci don ganin ba a yi zabe ba a 2023 tare da hana mika mulki ga sabuwar gwamnati cewa ba za ta yiwu ba.
Phrank Shu'aibu, hadimin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar yace, Bola Tinubu na APC ya san ba zai ci zabe ba
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP ya kai ziyarar ban mamaki kudancin jihar Borno. Hotuna da bidiyo da suka fito sun nuna tarbar da aka masa.
Dan takarar shugaban kasan ya bayyana hakan ne lokacinda yake zantawa da wasu yan jarida da lauyoyi ta kafar sadarwar zaman wanda sukai masa suna da fashin baki
Duk da tana auren Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni kuma tana goyon bayan APC a babban zabe, Gumsu Abacha ta ce PDP za ta goyi baya a Jihohin Arewacin Najeriya.
Rabaran Jude Arogudale, limamin katolika ya shawarci yan Najeriya su kauracewa zaben duk wani dan takara mai tabon laifi . Ya bayyana hakan ne yayin huduba.
Alhaji Aliyu Maina, 'dan takarar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar NRM, ya kwanta dama ranar Laraba. Wannan na zuwa ne ana saura wata 1 zaben gwamna.
Naja'atu Mohammed, tsohuwar hadimar Asiwaju Bola Tinubu wacce ta fita daga APC a baya-bayan ta bayyana cewa ta zabi Atiku kan Obi ne don yafi shi karbuwa a kasa
Ayodele Adewale,sakataren shirye-shirye na APc yace wannan motocin kudin da suka shiga gidan Tinubu jajiberin zaben 2019 batan kai suka yi,basu da alaka da shi.
Zaben Najeriya
Samu kari