Zaben Najeriya
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta haɗe da wasu jam'iyyun adawa 9 a jihar Ogun domin kawo ƙarshen mulkin gwamnan APC, Dapo Abiodun a jihar ta Ogun.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar NNPP ya fice daga jam'iyyar zuwa PDP, bayan yasha kashi a zaɓen sanata.
Sarki Mohammed VI, na kasar Morocco ya shiga jerin shugabannnin kasashe na duniya da suka mika sakon taya murna ga zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu
Uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tayi kira ga ƴan Najeriya da su yarda da nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaɓen shugaban ƙasan Najeriya.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) tayi kiran da a soke zaɓen shugaban ƙasa na 2023, wanda hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta gudanar..
Ka da Kada Ka Kuskura Kace Wai Zaka Haɗa Gwamnatin Haɗaka Inji Tanko Yakasai Zuwa ga Zababben Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu Bayan Kiranye Kiranye
Uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta taya Bola Tinubu murnar samun nasarar da yayi a zaɓen shugaban ƙasan Najeriya, wanda aka gudanar.
Firaministan Ingila, Rishi Sunak, ya taya sabon shugaban ƙasar Najeriya, Bola Tinubu murnar cin zaɓe. Ya bayyana irin haɗin kan da zai ba shi domin samun nasara
Gwamna Aminu Bello Masari ya ce ya gamsu dan takarar gwamnan jihar na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Dikko Radda, zai lashe zaben gwamnan da ke tafe.
Zaben Najeriya
Samu kari