Zaben Najeriya
Zaɓukan 2023: Yazo Ya Tafi Ya bar Baya Da Kura Ga Wasu Gwamnoni, Ga Jerin Sunayen Gwabnonin 6 Da Suka Rasa Kujerun Sanatoci A Kokarin Su Na Zama Sanatocin su
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso, yayi rashin nasara a zaɓen shugaban ƙasa, saboda abu biyar..
Atiku Abubakar yayi rashin nasara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2023. Bols Tinubu na APC shine ya lashe zaɓen. Dalilan da ya sanya Atiku ya faɗi guda huɗu.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasa a zaben 2023, zai karbi satifiket dinsa na cin zabe a ranar Laraba kamar yadda shugaban INEC, Mahmood Yakubu ya bayyana.
An kammala tattara sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 daga jihohi, alkalluman da hukumar INEC ta fitar sun nuna Tinubu na jam'iyyar APC ya lashe jihohi 12
An sanar da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a matsayin sabon zababben shugaban kasar Najeriya bayan samun kuri'u mafi rinjaye a zaben shugaban kasar da ya gudana.
Bayan dogon da akayi tun ranar Lahadi, an koma cibiyar tattara kuri'un zaben shugaban kasa dake gudana yanzu haka a birnn tarayya Abuja, unguwar Garki Area 8.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Ribas da yawan kuri’u 231,584.
Kungiyoyin kasashen waje sun ce Hukumar INEC ba tayi kokarin da aka sa rai a zaben 2023 ba. Wadannan kungiyoyi sun ce INEC ta jawo alamar tambaya a zaben bana.
Zaben Najeriya
Samu kari