Zaben Najeriya
Magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Kano, sun ɓarke da zanga-zanga kan nasarar da Abba Gida-Gida ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
Abba Kabir Yusuf, zababben gwamnan jihar Kano ya umurci mutanen da ke tattaki a kasa zuwa Kano don taya shi murnar cin zabe su dakata, su yi masa addu'a kawai
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa ya yafewa waɗanda suma so ganin bayan sa a zaben da ya gabata na gwamna a jihar ranar Asabar da ta gabata.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta yi watsi da sakamakon zabukan gwamna na jihohin Abia da Enugu bisa cewa akwai wasu kura-kurai da ta gano kuma za ta duba.
Buhari ya yi bayanin yadda ya dakile siyan kuri'u yayin zaben shugaban kasa da ta gabata a watan Fabrairu.. Ya furta haka yayin zantawa da jakadiyar Amurka
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya bayyana yadda na kusa da shi suka ci amar sa a lokacin zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar 18 ga watan Maris.
Amurka ta na zargin akwai inda aka hana mutane kada kuri’arsu a zabe. Kabilanci ya yi aiki a zaben da aka yi a jihar Legas, sannan an yi rikici a Jihohin Kano.
LP ta zo ta uku da kuri’u miliyan 6 a zaben shugaban kasa, yanzu lamarin ya canza. ‘Yan takaran Gwamnonin da LP ta tsaida ba su yi kokarin da Peter Obi ya yi ba
Sani Yahaya dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya yi watsi da sakamakon zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris, zai tafi kotu
Zaben Najeriya
Samu kari