Zaben Najeriya
Wasu da ake zargin yan daba ne sun hallaka jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Oyibo Nwani, yayin da suka bindige shi a kokarin satar akwatin zabe.
Dan takarar gwamnan jihar Oyo a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Teslim Folarin, ya taya wanda ya kayar da shi zabe murnar nasara.
Dan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Congress, NNPP, Abba Kabir Yusuf, shine zababben gwamnan jihar Kano, ya yi nasarar kada Nasiru Gawuna na jam'iyyar APC
Bayanai su na fitowa a game da wadanda suka lashe zaben Gwamnonin jihohi da aka yi. An sanar da Jam’iyyar da ta ci zaben Gwamna a Jihar Nasarawa a zaben 2023.
Sakamakon Zaben Gwamnan 2023 Daga Kananan Hukumomin Jihar Legas sun fito. Za a ji alkaluma sun nuna Babajide Sanwo Olu zai zarce a kan mulki zuwa shekarar 2027.
Za a ji cewa tun a jiya da safe kafin a sanar da wanda ya ci zaben Gwamnan Kano, ‘Dan takaran Jam’iyyar PRP ya hakura, Salihu Tanko Yakasai ya godewa jama'a
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC tana shirin fara sakin sakamakon zabukan kananan hukumomi 44 na jihar Kano bayan yin zaben a jiya Asabar 18 ga watan Maris.
Za a samu matasa a majalisun dokoki, ‘Yan shekara 26 zuwa 30 sun yi nasara a Kwara, Yobe, Ogun, Shugaban majalisar Yobe ya rasa kujerarsa ga ‘Dan shekara 34.
A ranar 18 ga watan Maris ne aka yi zabukan gwamna a wasu jihohin Najeriya. A wanna shafin za mu rika kawo sakamako daga gunduma da kananan hukumomin Kwara.
Zaben Najeriya
Samu kari