Zaben Najeriya
Kogi - Yayin da ake tunkarar zaben gwamna ranar 11 ga watan Nuwamba a jihar Kogi, tsohon ɗan takarar Sanatan SDP, Abdulrahman Tanko Ozi ya sauya sheƙa zuwa APC.
Dan takarar majalisar Tarayya a PDP a mazabar Kabba-Bunu Ijumu a jihar Kogi, Honarabul Olaiya Michael ya riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba 19 ga watan Yuli.
A ranar Litinin 17 ga watan Yuli ne tsohon shugaban jam'iyyar APC Abdullahi Adamu ya sanar da yin murabus daga kan kujerarsa biyo bayan matsin lamba da ya samu.
Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu da gwamnan Enugu Peter Mbah na fuskantar ƙalubale saboda ƙararsu da aka kai kotun sauraron ƙararrakin zaɓe kan batun.
Hasashe kan shari'a tsakanin Tinubu, Atiku da Peter Obi ya janyowa dan rajin kare hakkin bil'adama, kuma mai sharhi kan harkokin siyasa Adeyanju Deji a shafins.
Shugaban jam’iyyar LP a Najeriya ya ankarar da magoya bayan Peter Obi, ‘ya ‘yan jam’iyyar APC sun fara shiri domin komawa filin zabe, za a maimaita zaben 2023.
Wata tsohuwa mai kimanin shekaru 74 a duniya ta bayyana yadda ta samu rauni na harbin bindiga yayin zabe don kare jam'iyyar Labour, amma babu wanda ya gaisheta.
Hukumar INEC ta gabatar da tuhume-tuhume shida a kan Hudu Yunusa-Ari, dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa da aka kama a lokacin zaben gwamna na jihar.
A ranar Talata ne aka sanar da Michael Opeyemi Bamidele a matsayin shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa ta 10. Shugaban majalisar, Godswill Akpabio ne ya.
Zaben Najeriya
Samu kari