Zaben Najeriya
Dan majalisar wakilai ƙarƙashin jam'iyyar Labour, Afam Ogene ya bayyana cewa a zuciyarsa Idris Wase yake so, amma wajen zaɓe, Abbas Tajuddeen ya zaɓa a zaɓen.
An zaɓi Godswill Akpabio, a ranar Talata, 13 ga watan Yuni, a matsayin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya ta 10, wacce sanatoci daga jam'iyyu daban-daban.
Babban Faston majami'ar Katolika, Rabaran Ignatius Kaigama ya bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya cika alkawuran da ya dauka musu a baya kafin zabe.
Jam'iyyar PDP ta sanar da rushe shugabanninta na gudanarwa a jihohin Ebonyi da Ekiti. Kwamitin ayyuka na jam'iyyar ne ya fitar da sanarwar wacce aka wallafa a.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya musanta zargin shirya maguɗin zaɓe a jihar Rivers domin shugaba Bola Tinubu ya yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa.
Hukumar zaɓe ta INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ƴan takarar gwamna a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo. Zaɓen gwamna a jihohin zai gudana a watan Nuwamba
Tanko Al-Makura ya bayyana cewa ya janye karar da ya shigar gaban kotun zaben majalisar dokoki da ke garin Lafia saboda samar da zaman lafiya a jihar Nasarawa.
Abdulaziz Yari ya hada-kai da Sanatocin Jam’iyyun adawa domin karya APC, ya nuna kundin tsarin mulki bai hana masa tsayawa takarar kujerar majalisar kasa ba.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa, INEC, ta fada wa kotun karar zabe cewa Sanata Uba Sani na APC ne ya lashe zaben gwamnan Kaduna na ranar 18 ga watan Maris.
Zaben Najeriya
Samu kari