Zaben Najeriya
Jam'iyyar PDP mai adawa ta shirya ladabtar da tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da sauran gwamnonin G5 kan zargin cin amana a zaben da ya gabata na 2023.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda aka samu labarin ba wa alkalai cin hanci a kotun sauraran kararrakin zabe na 'yan majalisun Tarayya da na jihar
An yi magana kan ziyarar da Atiku ya kai wa Rabiu Kwankwaso. Fitaccen mai sharhi kan al'amuran siyasa kuma ɗan rajin kare hakkin bil'adama Adeyanju Deji ne.
Kasashen kungiyar ECOWAS a karkashin jagorancin Bola Tinubu za su iya yakar Nija. Hajiya Naja’atu Muhammed ta ce an dauko batun yakin ne ganin ana shari’ar zabe
Atiku Abubakar ya yi bayanin abin da yake faruwa a shari’arsa da Bola Tinubu a Amurka, ya fadi dalilin janye kararsa, ya na mai nuna akwai aiki gaban Tinubu.
Wasu 'yan daba sun kai hari kan shugabannin APC a karamar hukumar Efon da ke Ekiti da raunata wasu kan zabukan da za a yi a kananan hukumomi a watan Disamba
Wasu fayafayen bidiyo da aka yaɗa a Intanet, sun nuna cewa tsohon shugaban APC, Abdullahi Adamu ya yi murabus ne bayan gano cewa kotu ta soke nasarar Tinubu.
Tinubu na iya rasa kujerarsa ta shugabanci idan aka yi la'akari da wadansu muhimman abubuwa guda biyar da ake kalubalantarsa a kansu a gaban kotun zabe da ke.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya fusata inda aka gano shi a wani bidiyo cikin firgici yayin da ya rasa inda ya ajiye wayoyin sa a kotu
Zaben Najeriya
Samu kari