Zaben Najeriya
Wasu da ake zargin 'yan banga ne sun yi awon gaba da ‘dan takaran LP a Anambra. Shugaban LP na kasa, Julius Abure, ya sha alwashin daukar mataki amma har yanzu shiru
Dokar kasa tayi tanadi bayan duk shekaru hudu ayi zaben Gwamnoni, mun kawo jihohin da ‘yan takaran gwamnonin adawa a jihohi 28 ba su shigar da kara a bana ba.
Atiku Abubakar ya samu takardun da yake bukata game da karatun Bola Tinubu a jami’ar CSU da za su taimaka a ruguza takarar shugaban kasar da Tinubu ya tsaya.
Jami’ar Chicago (CSU) ta fitar da takardun karatun Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku Abubakar sun karbi takardun da su ke sa ran yin amfani da su gaban kotun koli
A jiya ne tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya yi Hira ta Musamman ya na cewa matasan Nijeriya na da dalilin rashin gamsuwa da shugabanninsu.
Ɗan takarar ɗan majalisar dokokin jihar Delta a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Labour Party (LP), ya koka kan yadda ya kasa biyan basussukan da ya ci a lokacin zaɓe.
Rahoton da muke samu daga jihar Ogun ya bayyana yadda aka tabbatar da dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a zaben bana wato 2023.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan siyasa ke gudanar da shekaru hudunsu a mulki, ya ce shekarar farko na karewa ne kan zabuka da kuma zuwa kotu.
Jam’iyyar PDP a jihar Lagas da dan takararta na gwamna, Olajide Adediran, sun bayyana matsayinsu dangane da nasarar Babajide Sanwo-Olu a kotun zabe.
Zaben Najeriya
Samu kari