Zaben Najeriya
A yau ne labari ya zo mana cewa Kotun sauraron daukaka kara da ke zama a garin Abuja, ya soke zaben Elisa Ishaku Abbo da aka yi a farkon shekarar 2023.
Abdullahi Ganduje ya yi magana a kan tsige Gwamna Abdullahi Sule a kotu. Shugaban APC na shiyyar, Muazu Rijau ya wakilci Dr. Ganduje, ya dauki wannan alkawari.
Mun kawo jerin Gwamnonin jihohin da su ka dauki fiye da wa’adin da aka saba. Rahoton nan ya kawo jerin ‘yan siyasar da su ka yi sama da shekaru takwas a kujera.
Nadin mukamai ‘barkatai’ da Bola Tinubu ya yi ya sake harzuka Atiku Abubakar. Shugaba Tinubu ya tsokano Atiku a sababbin mukaman da ya nada a ranar Litinin.
Da ya ke magana a dandalin Twitter a jiya, Festus Keyamo ya ce Atiku Abubakar ba zai iya sa kotun koli ta tsige Mai girma shugaban Najeriya, Bola Tinubu a gabas ba.
Wasu ‘Yan majalisa fiye da 100 sun tsoma baki kan lamarin Bola Tinubu v Atiku Abubakar. Sanata Basheer Lado a jawabinsa, ya ce su na ankare da halin da ake ciki.
Dan majalisa a jihar Kano mai wakiltar mazabar Tarauni a majalisar Tarayya, Mukhtar Yerima ya yi nasarar kwato kujerarsa a kotun daukaka kara bayan ya rasa kujerarsa
Farfesa Farooq Kperogi ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya yi ganganci ba satifiket din da ya kamata ya mika ga hukumar zabe ta INEC ba kenan tun farko.
Wani babban lauya, Titilope Anifowoshe ya ce da alamu Atiku ba zai yi nasara ba kan Bola Tinubu yayin su ke ci gaba da dambarwa kan takardun Tinubu.
Zaben Najeriya
Samu kari