Jihar Edo
Bayan sanar da dan takarar mataimakin gwamna a Edo, shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya sauya dan takarar mataimakin gwamna a zaben jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban jam'iyyar PDP a jihar Edo. 'Yan bindigan sun sace shugaban jam'iyyar ne bayan ya gama ganawa da gwamna.
Majalisar dokokin jihar Edo ta bayyana cewa zata canza hanyar miƙa sanarwar tsigewa ga Philip Shaibu, mataimakin gwamnan jihar Edo bayan ya yi gardama a farko.
Wasu gungun matasa da suka ƙunshi maza da mata sun yu zanga-zangar adawa da shirin majalisar dokokin jihar na tsige Shaibu daga kujerar mataimakin gwamna.
Majalisar jihar ta lissafo laifukan da mataimakin gwamna, Philip Shaibu ya yi yayin da ake shirin tsige shi wanda aka fara a jiya Laraba 6 ga watan Maris a jihar.
Kujerar mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ta shiga tangal-tangal yayin da majalisar dokokin jihar ta fara shirin tsige shi daga kan mukaminsa.
Kungiyar mataan Najeriya NYCN reshen Turai ta bayyana cewa bai kamata a fara yunƙurin tsige Shaibu daga kujerar mataimakin gwamnan jihar Edo ba a yanzu.
Wasu fusatattun matasa a yankin Ikpeshi da ke karamar hukumar Akoko-Edo ta jihar Edo sun yiwa jami'an 'yan sanda biyu duka har sai da suka daina numfashi.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya sake tayar da tarzoma a ofishin mukaddashin jam'iyyar PDP na kasa da ke Abuja, ya bukaci a ba shi takardar cin zaben.
Jihar Edo
Samu kari