Hukumar EFCC
Jami'an hukumar yaki da masu almundahar kudi ta EFCC ta kama Ibeh Theophilus Uche, Shugaban 10 Kobo Wine Place da ke Ikotun a Legas tare da mahaifiyarsa kan zar
Hukumomin EFCC da ICPC, zasu fara bincikar 'yan Najeriya da ke rayuwar karya da ta fi karfinsu, musamman a shafukan sada zumunta, kuma hakan zai zama doka.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC)yace hukumar ba za ta gaza ba wurin sauke nauyin jama'a.
Wani masani a fannin ilimin dokokin Najeriya kuma lauya mai zaman kansa, Barista AlBashir Likko, ya goyi bayan wajabcin bayyana dukiyoyin ma’aikatan Banki.
Abdurrasheed Bawa ya bukaci ma'aikatan banki da su gaggauta lissafawa tare da bayyana kadarinsu ga hukumarsa ta EFCC. Bawa ya kuma bada wa'adin da za yi hakan.
Ministan Sharia a Najeriya, Abubakar Malami ya bayyana dalilin da yasa ya bai wa shugaban kasa shawari kan ya nada Abdurrasheed Bawa a matsayin shugaban EFCC.
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta magantu a kan fallasar da Babagana Monguno yayi na cewa makuden kudin makamai.
Shugaban EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana a gaban kotu domin ba da shaida kan wani batu na zambar man fetur da ake zargin wani kamfani dashi a jihar Legas.
Shugaban hukumar EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana cewa, ba mutane zai yaka ba, burinsa shine yaki da cin hanci da rashawa tare dawo da kudaden da aka sace.
Hukumar EFCC
Samu kari