Hukumar EFCC
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, za ta daukaka kara kan hukuncin da Mai shari'a Inyang Ekwo na babbar kotu.
Bayan kai karar mahaifiyarsa ga EFCC, dan Ganduje ya cilla zuwa kasar Egypt saboda gudun abin da zai iya biyo baya daga iyayen nasa. Inji majiyoyi masu tushe.
A yau ne aka tabbatar da nadin wasu jami'ai da shugaba Buhari ya nada a hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC). Mun kawo muku sunayensu.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ya bayyana gaban Mai shari'a Sedoton Ogunsanya Ikeja.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ya bayyana abinda ya faru yayin da aka gaggauta fitar.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami, ya yi tsokaci kan dalilin faɗuwar shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, a Aso Rock.
Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa, shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanki jiki ya fadi yayin da yake magana a wani taroi a babban birnin tarayya
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta bayyana cewa shugabanta, Abdulrasheed Bawa, wanda ya yanke jiki ya fadi yana cikin lafiya.
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, yana nan a rundunar yan sandan kasa.
Hukumar EFCC
Samu kari