Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta bayyana cewa, akwai bukatar bankuna suke zakulo hanyoyin samun kudin shiga na 'yan Najeriya kafin bude musu asusun banki kowane iri ne a kasar.
Hukumar Hana yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa ta EFCC ta kulle wani gida mallakin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a garin Kano.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta yi ram da tsohon gwamnan Abia a filin jirgin Nnamdi Azikwe, ta tsare shi tare da ɗansa a ofishinta.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Seriake Dickson yace hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta tsitsiye shi sakamakon zarginsa da take da waskar da N17.5 biliyan da kadarori.
Rahotonni sun bayyana akan yadda jami’an EFCC suka hadawa tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Seriake Dickson,zafi a ranar Talata, 10 ga watan Augustan 2021.
Hukumar EFCC ta samu nasarar daure wasu ma'aikatan banki da suka dage suka cinye kudin wani mamaci da ke ajiya a bankinsu. An yanke hukuncin daurin wata uku.
Domin murnar cikarsa kwanaki 100 a ofis, Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta bayyana nasarorin sabon shugabanta, Abdulrasheed Bawa.
Abubakar Bukola Saraki ya fayyace gaskiyar abin da ya kai shi ofishin hukumat EFCC, yana mai cewa, shi ba kama shi a ka yi ba, ya mika kansa ne don warware batu
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta tsare tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, bisa zargin sata da hamdama.
Hukumar EFCC
Samu kari