Hukumar EFCC
Wasu bayanai da muke samu yanzun nan sun nuna cewa dakarun hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC sun dira gidan tsohon gwamnan Imo da nufin kama shi a Abuja
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC, a ranar Litinin ta sake gurfanarwa da Kanal Sambo Dasuki, tsohon Gwamna Attahirru Bafarawa, 'dan shi da wasu mutum 2 a kotu.
Gwamnatin tarayya ta nada Mr Anamekwe Nwabuoku matsayin sabon mukaddashin Akanta Janar na tarayya. Sakataren din-din-din ma'aikatar kudi, kasafin kudi da tsare
Kusan mako daya da jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, suka kama akanta janar na tarayya, Ahmed Idris.
Hukumar Yaki da Rashawa da yi wa arzikin kasa ta'anatti, EFCC, ta sako tsohuwar Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Mrs Patricia Etteh, wacce aka kama kan zargi
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta samu izinin kotu don cigaba da rike Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris
Za a ji hukumar Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) ta maka Farfesa John Kester Ifeanyichukwu kotu saboda laifin rashawa
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya, Ahmad Idrs, guda goma sha bakwai (17).
Ministar kudi Zainab Ahmed, ta dakatar da babban akanta-janar na tarayya, Ahmed Idris, har sai baba-ta-gani domin bincike kan zargin da ake masa na wawure kudi.
Hukumar EFCC
Samu kari