Hukumar EFCC
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bayyana cewa za ta tabbatar da cewa kudaden da akayi amfani wajen sayan Fom na.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a birnin Ƙegas ta yanke wa tsohon sakataren dindindin na ma'aikatar kwadugo ta ƙasa hukuncin zaman gidan Yari na shekara 12
An tura sako ga hukumar yaki da rashawa, EFCC da hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta, ICPC da su yi ram da duk dan takarar da ya siya fom kan kudi N100m.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagn kasa EFCC ta bayyana cewa jami'anta sun damke wani mutumi wanda ya damfari Sarkin Okuta, a jihar Kwa
Kwamitin nan na PACPM ne ya ba gwamnatin Muhammadu Buhari shawarar ayi wa marasa gaskiya afuwa. Mun kawo maku sunayen duk wani wanda yake cikin wannan kwamitin.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta titsiye wani dan tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Al-Malkura bisa zargin sayan kadara.
Hukumar hana almundahana da yiwa tatalin arzikin kasa zagon kasa ta kashe miliyoyin kudi wajen gurfanar da tsaffin gwamnonin Taraba da Plateau; Jolly Nyame.
Hukumar EFCC reshen jihar Legas ranar Litinin, 11 ga watan Afrilu, 2022 ta gurfanar da Bolarin Abiodun wani janar din sojin kasa na karya a gaban mai shari’a.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta wanke tsohon Ministan harkokin cikin gida, Abba Moro, bisa zambar daukan ma'aikata a hukumar shiga.
Hukumar EFCC
Samu kari