Hukumar EFCC
Bayan Kwana da Kwanaki Dala Na Tashi, an ji ta karye da N165 a kasuwa. Naira ta fara bada mamaki, yayin da darajar ta ta karu daga N910 zuwa N720 a ‘yan awanni.
A yau Alhamis, babban kotun tarayya da ke Abuja ta jingine hukuncin da aka bayar da garkame shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, saboda saba umurin kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya koka kan yadda wasu ke kokarin bata masa suna ta hanyar zarginsa da boye biliyoyi a Abuja. Ya aika wasika ga EFCC.
Kotu a birnin Kano ta umarci a kamo AA Zaura tare da gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin da ake masa na cin kudaden da ba nasa ba. An ce ya damfari wani.
Wani fitaccen lauya a birnin Legas ya ba Abdulrasheed Bawa shawarin abin da ya kamata ya yi tun bayan da aka ba shi umarnin mika kansa ga magarkama ta Kuje.
Kakakin hukumar yan sandan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa basu kama shugaban hukumar EFCC ba duk da umurnin da kotu tayi tun ran 28 ga watan Oktoba 2022.
Shugaban hukumar hana almundahana da waɗaka da dukiyar gwamnati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, yace tuni ya ɗaukaka kara game da hukuncin da Kotu ta yanke kanshi.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yanke hukuncin tura shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, gidan yari ne saboda saba wa umurnin da kotu a baya.
Yayin da ake ci gaba da tunkarar zaben 2023, jami'an hukumar EFCC sun kame wani jigon siyasa a jihar Jigawa. Sun kuma tafi dashi Abuja domin binciken kwa-kwaf.
Hukumar EFCC
Samu kari