Hukumar EFCC
EFCC ta kama dan takarar kujerar dan majalisar dokokin jihar Kogi na jam’iyyar NNPP, Ismaila Atumeyi, da tsabar kudi har naira miliyan 326 da kuma dala 140,500.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sanar da babbar kotun tarayya dake Kano cewa AA Zaura, ‘dan takarar kujerar sanatan Kano a jam’iyyar APC yaki bayyana a kotu.
Abdulrasheed Bawa ya fadawa 'Yan majalisar dattawa cewa EFCC tayi shari’a da mutane 2, 847 zuwa yanzu a shekarar nan, kuma Alkali ya zartar masu da hukunci
Jami'in titsiye na hukumar EFCC, Shehu Shuaibu ya bayyana cewa, wasu kudade N4.6bn da ake zargin an tura asusun hadin gwiwa an yi amfani dasu ne wajen yin kamfe
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta gurfanar da wasu matasa bakwai yan jihar Kano da Katsina gaban kotun jihar Kano
Hukumar yaki da rashawa, EFCC, a ranar Laraba ta sake gurfanar da dakataccen Akanta-Janar na Tarayya, Ahmed Idris da wasu mutum uku kan zargin damfara ta N109.5
Babban kotun tarayya da ke Maiduguri, jihar Borno ta yanke wa Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram, da wani Tahiru Saidu-Daura da Lawal Shoy
Babban kotun tarayya dake zama a Abuja karkashin mai shari'a Mobolaji Olajuwon ta umarci a kwacewar karshe na sauran kadarorin tsohuwar ministar Jonathan...
Hukumar NDLEA ta kinkimo wani Emeka Ezenwanne da aka samu da kwayoyi domin ya bada shaida a kan dakarun IRT a kotu. Mai bada shaidan ya bayyana yadda aka yi.
Hukumar EFCC
Samu kari