Hukumar EFCC
Mun kawo hukunci masu ban mamaki da aka zartar a kotu, tun daga hukuncin daurin watanni uku a gidan yari ga IGP Usman Alkali Baba zuwa ga na Shugaban EFCC.
wata kotu da ke zamanta a abuja ta bayar da umarnin tisa keyar wanda ake zargin e bisa laifin wawushe kudi zuzrutu wanda yakai naira miliyan 260 mallakin jami'a
An sanyawa gwamnoni uku dake kan karagar mulki ido kan yadda zasu yi da makuden biliyoyin da suka boye kuma suke son biyan albashin ma’aikata dasu, cewar Bawa.
Wani rahoto ya warware batun da ke cewa, an kame da ga dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi bisa laifin damfara. Mun warware muku batun duka.
Yanzu muke samun labarain cewa, kotun daukaka kara ta sassautawa dan shugaban hukumar fansho da aka rusa, Faisal Maina bisa laifin almundahana tare mahaifinsa.
Korarren Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris, ya mayar da kusan dalan amurka milyan daya cikin makudan biliyoyin da ake zarginsa da sata na jihohi masu mai.
Jami'an EFCC da ICPC za su lura da masu cire makudan kudi daga banki. Gwamnatin tarayyar Najeriya na kokarin ganin kudin da ke yawo a hannun jama’a ya ragu.
An sake titsiye tsohon gwamnan Kaduna da wnai minista a gaban kotu bisa zarginsu da aikata rashawa. An gurfanar dasu a baya, amma aka ba da belinsu a jihar.
Labari ya zo cewa Jami'an EFCC sun karbe makudan kudi da Gidajen Hadiman Sambo Dasuki har abada a Kotu. Jonah Otunla ya rike AGF, Bello Fadile ya yi aiki a NSA.
Hukumar EFCC
Samu kari