Hukumar EFCC
Tsohon Ministan tsaro na kasa, Sanata Musiliu Obanikoro ya ce daga asusun kudin da ake yakar Boko Haram, aka fitar da kudin yi wa PDP kamfe a zaben Ekiti a 2014
Dan takarar majalisa a jam'iyyar NNPP ya yi abin kunya yayin da ya saci wasu adadi na kudade daidai lokacin da zabe ke karatowa. An bayyana yadda ya saci kudin.
Idan tayi nasara, Diezani Alison-Madueke za ta dawo da kayayyakinta da Hukumar EFCC ta karbe. Tsohuwar Ministar kasar ta shigar da kara a kotun tarayya a Abuja.
Jami'an hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa da sauran laifuka makamantansu (ICPC) sun kama tsohon shugaban hukumar JAMB ta ƙasa, Mista Dibu Ojerinde.
Buba Marwa ya ce a shekarar 2022, NDLEA tayi abin da ba a taba a tunani ba tun kafa hukumar a1989, yake cewa hattara domin za su kara yin tsauri a shekarar nan.
Nureni Jimoh SAN yana so ayi watsi da karar da aka shigar a kan Abba Kyari. DCP Kyari ya yi da’awar NDLEA ba ta da hurumin kai shi kotu bisa zargin kwayoyi
Jam'iyyar APC ta aike da korafi hukumar EFCC, ICPC da CCB da su gaggauta cafke Atiku Abubakar na PDP kan zarginsa da almundahanar kudade, sata kudin al'umma.
Kotun kolin Najeriya a yau Juma'a ta yanke hukuncin karshe kan yunkurin iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha, na hana binciken kudi kansu.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta gurfanar da tsohon shugaba da ma’ajin ABU a gaban babban kotun jihar Kaduna kan zargin wawure kudi har biliyan daya.
Hukumar EFCC
Samu kari