Hukumar EFCC
Yayinda ake saura yan kwanaki karewar shekarar 2022, mun tattaro muku gunguma-gunguman barayin da aka had abaki da su aka cuci al'ummar Najeriyata hanyoyin daba
Jami’an hukumar EFCC sun kai samame gidajen mai a garin Kaduna inda suka dinga tirsasa siyar da duk lita daya N185 tare da hana siyar da man fetur din a jarka.
Lauyoyin hukumar sun fara yin galaba a shari'arsu da tsohon Akanta Janar. Yanzu haka Akanta Janar din da aka dakatar zai maidowa Najeriya da N300m da Daloli.
Alkali ya samu Emmanuel Sombo da laifin satar kudin FCE Eha Amufu. Hakan na zuwa bayan shekaru ana shari’a da hukumar EFCC, jami’in zai yi shekaru 304 a daure
Kotu ta samu Doyin Okupe da laifin karbar kudin makamai a Najeriya, amma yanzu an ji Dr. Okupe ya biya N13m domin wanke kan sa daga laifuffuka 26 da ya aikata.
Lauyan EFCC zai yi shari'a da wani wanda yaro ne a wajen Gwamnan jihar Kogi. An kai karar ne a babban kotun tarayya mai zama a Abuja, kuma an soma zama a jiya.
EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa ta Bayyana Abin da Aka Karbe a Wajen Tsohon Akanta Janar. Shugaban Hukumar ya bayyana wannan.
An zo da kudirin da zai jawo shugaban kasa ya gaza tsige shugaba a EFCC ba tare da sa hannun Sanatoci ba. Abin da ya rage shi ne a tattauna kudirin a kwamiti.
Jiya ne kwamitin 'Yan Majalisa yace a kama mutane a Gwamnatin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an yi binciken kudin da shugabannin hukumomi suka batar a baya.
Hukumar EFCC
Samu kari