Hukumar EFCC
Hajiya Maryam Sani Abacha ta fito ta yi magana kan zargin da ake yi na cewa mijinta, marigayi Sani Abacha ya sace dukiyar Najeriya lokacin da yake shugaban kasa.
Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Legas ta ɗaure mutum 8 ƴan kasar Philippines da aka kama laifin zambar intanet da ta'addancin yanar gizo a Najeriya.
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya saki sabon littafin da ya rubuta kan yadda aka yi kashe mu raba da kudin tallafin man fetur a Najeriya.
A labarin nan, za ji cewa ana zargin jam'iyya mai mulki ta APC da amfani da hukumonin gwamnati wajen tilastawa yan adawa su sadudu tare da komawa cikinta.
Antoni Janar na tarayya kuma ministan shari'a, Lateef Fagbemi, ya musanta cewa hukumomin yaki da cin hanci da rashawa na EFCC, ICPC sun kwato $967.5bn.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya sha alwashin cewa ba za a rika ganinsa a wajen hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ba bayan ya bar kujerar mulkin jihar.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta yanke wa Murja Kunya hukuncin ɗaurin watanni 6 a gidan yari ko tarar N50,000, ta bukaci a naɗa ta jakadar CBN da EFCC.
Babban lauyan kasa, Lateef Fagbemi ya ce Najeriya ta dawo da Dala $763m da Fam £6.4m tsakanin 2017-2024, an zuba su a ayyukan raya ƙasa da tallafin kuɗi.
Wata kotun laifuffuka a jihar Legas ta yanke wa ɗan tsohon shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Mamman Ali, hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan gyaran hali.
Hukumar EFCC
Samu kari