Hukumar EFCC
Za ku ji cewa yan Najeriya sun yi zanga-zanga a Landan, suna bukatar a mayar da Mele Kyari gida Najeriya domin fuskantar EFCC kan zargin almundahana.
Kungiyar matasan jam'iyyar APC ta AYLCN ta bayyana cewa wasu 'yan siyasa ne ke daukar nauyin zanga-zangar da ake yi don neman EFCC ta binciki Bello Matawalle.
Atiku Abubakar ya yi magana kan kama Gudaji Kazaure da hukumar EFCC ta yi. Ya ce ana son toshe bakin masu sukar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a Najeriya.
Hukumar EFCC ta sha alwashin ci gaba da binciken ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle kan zargin sama da faɗi da dukiyar ƴan kasa lokacik yana gwamna.
Hukumar EFCC ta kama tsohon dan majalisar wakilai, Gudaji Kazaure kan karbar miliyoyi domin sayen ragon sallah da tallafin gobara wajen Godwin Emefiele.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Sanata Ifeanyi Arthur Okowa, ya fito ya kare kansa daga jita-jitar da ke cewa ya mayarwa gwamnatin Delta da Naira biliyan 500.
Kotu ta amince da ƙarin shaidu a shari’ar Hadi Sirika, yayin da EFCC ke tuhumarsa tare da ’yarsa, surukinsa da kamfaninsu a kan almunduhanar sama da N2bn.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), sun tsare tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kolo Kyari, bayan fara bincike.
Babbar Kotun Tarayya mai zaman birnin tarayya Abuja ta ɗage sauraron shari'ar tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman sakamakon rashin mai fassara.
Hukumar EFCC
Samu kari