Jihar Ebonyi
A ranar Jumu'a 24 ga watan Nuwamba, 2023, kotun ɗaukaka kara mai zama a Legas ta tabbatar da nasarar Gwamna Francis Nwifuru na jam'iyyar APC a Ebonyi.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ebonyi ta tabbatar da mutuwar jami'anta guda biyu a harin da wasu tsagerun yan ta'adda suka kai a Abakaliki, jihar Ebonyi.
Jam'iyyar PDP ta faɗa rikicin rasa manyan kusoshinta a jihar Ebonyi inda a wannan karon ta rasa tsohon mataimakin shugaban majalisar dokoki da wasu manya.
Kwanaki kadan bayan rashin nasarar Atiku a kotun koli, sanatoci biyu da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun watsar da ita saboda wasu dalilai na karan kansu.
Bola Tinubu ya nada matashi mai shekaru 24, Imam Kashim Ibrahim a matsayin shugaban hukumar FERMA tare da wasu mambobin hukumar 14 a jiya Juma'a.
Jam'iyyar PDP ta lashi takobin ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Ƙotun zaɓe ta yanke wanda ya tabbatar da nasarar gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya yi martani kan nasarar da ya samu a kotun zaɓen gwamnan jihar. Gwamnan ya buƙaci ƴan adawa su ba shi haɗin kai.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ebonyi ta zartar da hukuncinta kan zaɓen gwamnan jihar. Kotun ta tabbatar da nasarar gwamna Nwifuru na jam'iyyar APC.
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamnan jihar Ebonyi da ke zama a Abakaliki ta yanke hukunci kan karar da jam’iyyar APGA ta shiga a kan Gwamna Francis Nwifuru.
Jihar Ebonyi
Samu kari