Jihar Ebonyi
Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi, ya ba da umarnin kama wadanda suka dafa abinci mara dadi wajen wani shagali na Kirsimeti da aka shirya a makon da ya gabata.
Wata majiya ta bayyana cewa marigayin na a hanyarsa ta zuwa Onitsha daga Anambra don halartan bikin suna lokacin da yan bindigar suka farmake shi da kashe shi.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci a cafke Kukun da Tayi abincin Liyafar Kirsimati da ya shiryawa matan da mijinsu ya rasu da dattawa a jiharsaa.
Rundunar yan sandan Najeriya ta gano abun da ta bayyana a matsayin babban masana’antar kera bama-bamai wanda mambobin kungiyar yan aware na IPOB ke gudanarwa.
A ranar Laraba, 14 ga watan Disamba ne wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka farmaki kasuwar Ndufu Alike Ikwo, Ebonyi sun kona babur da kashe mutum 1.
Dakarun sojoji a ranar Litinin, 12 ga watan Disamba sun fatattaki al’ummar yankin Obeagu a karamar hukumar Ishielu ta jihar Ebonyi, inda suka kona wasu gidaje.
Rahotannin da muke samu yanzu haka daga Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya, ya nuna cewa wasu miyagu sun kai hari mai muni.
Babban kotun tarayya dake zamanta a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, a ranar Juma'a ta kori ciyamomi 13 da kansiloli 171 na jam'iyyar APC daga mukaminsu.
Bayan kai ruwa rana na tsawon lokacin kan waye sahihin ɗan takarar Sanata a mazaɓar Ebonyi ta kudu, Kotun koli ta tabbatar da gwamna Dave Umahi a matsayin.
Jihar Ebonyi
Samu kari