Jihar Ebonyi
Wata budurwa mai shekaru kusan 30, mai suna Ugochi Nworie ta rasa rayuwarta sanadiyyar hadaka wurin yi ma ta fyade a wani Otel cikin Abakaliki, jihar Ebonyi.
Mutane sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga su ka rika barin wuta a babban birnin jihar Ebonyi. Wasu miyagu ne su ka rika harbe-harbe a hanyar Enugu-Abakaliki.
Gwamna Dave Umahi na jigar Ebonyi ya tabbatar wa duniya cewa ya cake miliyan N100m kuma ya karɓi Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC.
Sakataren gwamnatin jihar Ebonyi ya ayyana shiga takarar kujerar dan majalisa mai wakiltar Ebonyi ta tsakiya a majalisar Dattawan tarayyan Najeriya a 2023.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, a ranar Alhamis ta ce ba za ta dauki wani mataki ba game da hukuncin kotu na tsige Dave Umahi a matsayin gwamnan Ebonyi bisa
David Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya ce bai damu da hukuncin da kotu ta yanke ba na kwanan nan wanda ta tsige shi daga mukaminsa na gwamna. The Cable ta ruwaito
Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya kori duk wata jita-jita, ya ce yanzu haka yana hararar tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023, karkashin inuwar jam’
Jihar Ebonyi
Samu kari