Daukan aiki
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa matasa alkawarin ba su tallafi don rage radadin da ake ciki a ƙasar.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta yi wa jama’a karin haske game da ayyukan ‘yan damfara da ke yaudarar masu neman aiki a kasar.
Gwamnatin tarayya ta ba kungiyoyin kwadago na NLC da TUC tabbacin cewa za ta cika dukkan alkawurran da ta daukar masu a yarjejeniyar su ta 2023 don janye yajin aiki.
Kamfani ya bada hakuri yayin da wutar lantarki ta dauke a wasu jihohi. Hakan ya faru ne kwanaki kadan bayan gwamnatin tarayya tayi hobbasa domin ganin an yi gyara.
Ma’aikata 1, 500 sun koma Legas yayin da ofisoshin CBN suka bar Abuja. Da alama aikin gama ya gama a babban bankin Najeriya na CBN, wasu za su bar Abuja.
Rundunar sojin Najeriya ta fara dibar sabbin sojoji bangaren DSSC don inganta rundunar yayin da rashin tsaro ke kara kamari a fadin kasar baki daya.
Dan Majalisar jihar Plateau, Hon. Adamu Aliyu ya bankado yadda ake korar Hausawa a yayin tantance masu neman aikin dan sanda a karamar hukumar Jos ta Arewa.
A yayin da aka shiga shekarar 2024, Legit Hausa ta yi nazari kan wasu fasahohi da mutum zai koya a yanar gizo don neman aiki tare da samun kudi da su.
Hukumar 'yan sanda (PSC) ta fara wata tattaunawa da babban sufetan rundunar 'yan sanda don rushe sashen jami'an 'yan sandan sarauniya na rundunar ko a canja masu kaya.
Daukan aiki
Samu kari