Donald Trump
Fasto Enoch Adeboye ya roƙi Shugaba Bola Tinubu da ya nemi sulhu ta diflomasiyya da Amurka kan barazanar harin soja da Donald Trump ya yi mata a wannan wata.
Wata ƙungiya mai suna Concerned Nigerians for Human Security ta rubuta wa Donald Trump wasiƙa, tana neman ya shiga tsakani kan tsananin rashin tsaro a Zamfara.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore, ya gargadi gwamnatin Najeriya da kada ta raina nufin Shugaban kasar, Donald Trump wajen dakatar da kisan Kiristoci.
Fadar shugaban kasa ta karyata wani faifan bidiyo da ya bazu a kafofin sadarwa da ke cewa sojojin Amurka sun isa tsibirin Bonny da ke Jihar Rivers.
Dele Momodu ya bukaci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tura manyan kasa kamar Olusegun Obasanjo su zauna da Donald Trump kan baranza ga Najeriya.
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta soke biza sama da 80,000, ciki har da na ‘yan Najeriya, saboda laifuffukan sata, tuki cikin maye da wasu dalilai na shige da fice
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya caccaki Shugaban Amurka Donald Trump bisa kalamansa kan Najeriya, yana mai cewa sun sabawa dokokin duniya.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth ya sanar da cewa sun kai hari tekun Caribbean. Ya ce shugaba Donald Trump ne ya bayar da umarnin kai hare haren.
Kungiyar MURIC ta soki Amurka kan kira da ta yi na a soke Shari’a da barazanar kakabawa gwamnonin Arewa 12 takunkumi, tana kiran hakan matsayinta rashin adalci.
Donald Trump
Samu kari