Abubuwar 4 da Buhari zai yi niyyar gaya ma Trump a yau
- Rahoto ya nuna cewa duka shugabanin za su magana akan Boko Haram, maganan mai, tattalin arziki, da kuma dogon dangantaka tsakanin kasashen
- Tun da Trump ya shiga ofishin shugaban Amurka, ya sa kai wajen koyar da mutane wasu kasashe daga Amurka. Yana kiran wasu shugabani hada shugaban Afirika ta Kudu, Jacob Zuma da kuma Angela Merkel na kasar Jamus
A ranar Litini February 13, duk gidan jerida suna sama da kasa da labari cewa Donald Trump zai yi magana da shugaban kasa Najeriya daga kan waya.
Akan rahoto da aka samu daga wurin Geoffrey York, kwarespondent na Afirika ma duk duniya yace, magana wayan tsakanin Trump shugaban kasa Buhari zai faru deidei karfe 3.45 pm lokacin Najeriya ranar Litini.
KU KARANTA: Kaji abinda Andrew Yakubu ya ce game da kudin da aka kwace wurin sa
Cikeken bayani ya kuma nuna cewa, magana tsakanin sugabanin ya faru.
Wani gizon labara, Daily Nigerian, sun ce su biyu za su magana akan abubuwa da ya shafi kam kam na Najeriya.
Rahoto ya kuma ce, maitamaki shugaba Buhari akan shanin labare Femi Adesina ya tabbatar cewar, shugabani biyu za su magana kwarai da gaske.
KU KARANTA: PDP ta kara karfi yanzu, zamu kwace mulki a 2019 - Tsohon minista
Rahoto ya nuna cewa duka shugabanin za su magana akan Boko Haram, maganan mai, tattalin arziki, da kuma dogon dangantaka tsakanin kasashen.
Anya rahoto kuma bayana cewa, Buhari zai nemi na shugaba Trump akan kayayakin yaki na fiskancin Boko Haram.
KU KARANTA: KISHIN KASA: Manyan kasashe na matukar nuna kauna ga shugabannin su – Inji Farida Waziri
Tun da Trump ya shiga ofishin shugaban Amurka, ya sa kai wajen koyar da mutane wasu kasashe daga Amurka. Yana kiran wasu shugabani hada shugaban Afirika ta Kudu, Jacob Zuma da kuma Angela Merkel na kasar Jamus.
Asali: Legit.ng