Kasar waje
Kamfanin sadarwa na MTN ya samu tasgaro yayin da ya dauke daga ayyukan kira, intanet da sauransu. Ba a san dalilin daukewar layin ba dai har zuwa yanzu tukuna.
Kasar ingila ta bayyana cewa, tuni za ta aika sojojin ta na ruwa zuwa yankuna daban-daban na Afrika domin magance tsalolin tsaro da suka shafi teku da ruwa.
Gwamnatin Najeriya ta ce ya yi mamakin yadda kungiyar Yarabawa ke hada kai da IPOB wajen cimma wasu abubuwan su. Gwamnati ta ce IPOB kungiyar ta'addanci ce.
Cibiyar binciken manyan laifuka a Amurka ta kwamuso wasu 'yan Najeriya da ke damfarar gwamantin Amurka cikin wani shirin tallafin marasa aikin yi na kasar.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bukaci mazauna kasashen waje da su daina tallafawa 'yan ta'adda masu son raba Najeriya. Ta ce su ba gwamnatin goyon baya ya fi.
Wani dan Najeriya mazaunin kasar waje ya bayyana cewa, ya samu kyautar tankar yaki a kasar waje domin ya zo ya yaki ta'addancin 'yan ta'adda a fadin Najeriya.
Gwammnatin Najeriya ta fitar jerin sunayen wasu mutane 90 da ta ce suna da matukar hadari domin kuwa sun shigo daga wasu kasashen waje da ake zargin akwai Koron
Shugaba Muhammadu Buhari, ya isa kasar Faransa don halartar taron tattalin arzikin kasashen Afrika. An bayyana wasu abubuwan da shugaban zai tattauna akai.
Wasu 'yan Najeriya da dama sun makale a yayin da wani dutse da ke aman wuta ya yi wata fashewa a Tsibirin Carribean. An dauki dama zuwa wasu kasashen makwabta.
Kasar waje
Samu kari