Kasar waje
Labari da duminsa, ranar Litinin mai zuwa, 15 ga watan Fabrairu za a nada sabon Darakta-Janar na kungiyar WTO. An bayyana gudanar da taron a da misalin kar 3:00
Gwamnatin shugaba Buhari tana kokarinta wajen dawowa da 'yan gudun hijiran jihar Borno dake zaune a kasar Kamaru. An bayyana shirin dawo da sama da su 4,000.
Gwamnatin jihar Kano ta karbi likitoci mata 47 da suka dawo daga kasar Sudan bayan kammala karatunsu na likitanci da gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyi a baya.
Wani abin al'ajabi ya faru da wata matashiya da ta haifi tagwaye. Ta haifi tagwayen 'ya'yanta masu maban-bancin launin fata da gashi, zubin halittar yaran daban
Hadaddiyar Daular Larabawa ta fidda sabuwar dokar hana daukar 'yan Najeriya daga wasu kasashe zuwa Dubai. Sai dai su taho kai tsaye daga Najeriya zuwa Dubai.
Wasu 'yan Najeriya da suka shiga kasar Saudiyya ba bisa ka'ida an kame su kuma zasu dawo Najeriya a yau. Gwamnatin Saudiyya da Najeriya sun shirya dawowarsu.
Wani dan Najeriya mazauni kasar Ghana ya gurfana gaban wata kotu da zargin fasa wani dakin ajiya tare da sace tayal da darajarsa ya kai zunzurutun kudi $50,000.
Wata babbar gobara ta kame wani babban gini da a ke kera allurar rigakafi a kasar India. Kawo yanzu dai mutum uku kaacal a ka ceto daga cikin katafaren ginin.
Wani dan Najeriya da ke zaune a ksar Italiya ya hallaka matarsa har lahira biyo bayan wani sabani da ya shiga tsakaninsu. Dan uwan matar yace an kama shi a can.
Kasar waje
Samu kari