Kasar waje
Wasu 'yan awaren kasar Kamaru sun diro Najeriya, sun hallaka mutane da dama sun kuma kone kauye a wani yankin jihar Taraba. Sanata a jihar ta tabbatar da faruwa
Gwamnatin kasar Nijar ta dauki matakin karbe ikon sayar da abinci ga talakawan gari daga hannun wasu da gwamnati ta amince su yi cinikayyar kai tsaye da talakaw
Wani dan Najeriya ya hargitsa zaman lafiyar kantin sayayya a kasar Burtaniya yayin da dan sanda ya ke tambayarsa abinda yake bukata daga kantin bayan yiwa muta
Rahotanni sun bayyana cewa, a halin yanzu an samu fashewar bama-bamai a Kampala, babban birnin kasar Uganda. Ba a dai san musabbabin fashewar ba har zuwa yanzu.
An yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a kasar Masar, kunamai sun fito a wani yankin kasar suna ta harbin mutane. An ce a halin yanzu wasu sun mutu wasu kuma su
Duk da albarka na ruwa da Najeriya ke dashi, ana ci gaba da shigo da kifi daga kasashen waje don biyan bukatun abinci a kasar. Daga kasashe 10 ake shigo da kifi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye da dama a cikin shekarar 2021. A rahoton da muka tattaro muku, mun gano kawo muku kadan daga cikinsu anan.
A tarihi an samu wasu M mata wadanda dalilai suka sanya su barin kasashensu domin su ci gaba da zama a kasashen Afrika masu yawan albaratun kasa da mutane.
'Yan tawaye sun bayyana shigowa babban birnin Addis Ababa, lamarin da ya kai ga 'yan kasa tserewa zuwa wasu wurare a kasar Habasha daga baban birnin na Addis
Kasar waje
Samu kari