Kasar waje
Idan da ranka za ka sha kallo. Wani bidiyo da muka samu ya nuna yadda wasu ma'aurata suka bayyana cewa, sun sayi gida daga wani gari kuma suka kawo shi garinsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana shugaban kasar Turkiyya, sun tattauna kan batutuwa masu yawa da suka sahafi kasashen biyu. Ga kadan daga cikin maganganun
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan. Sun tattauna batutuwa da dama, sun kuma kari juna sosai.
Shugaban kasar Turkiyya ya zo Najeriya, ya bayyanawa shugaban kasa Muhammadu Buhari irin mutanen da ke kokarin kifar da gwamnatinsa idan bai kula sosai ba.
Ko kunsan za ku iya yin nishadi sannan ku samu kudi? Ga wani kamfani nan na neman wadanda za su kwanta a kan gado na awanni sannan su biya makudan miliyoyi akai
Rahoto ya bayyana cewa, akwai yiyuwar kamfanin Facebook ya sauya sunansa zuwa wani sunan daban saboda wasu dalilai na kasuwanci. Mun tattaro muku rahoto kan hak
Babban kamfanin Apple ya cire wata manhajar Qu'rani da Injila ga kasar China saboda bukatar da gwamnatin kasar ta nuna na a cire mata wasu manhajoji da bata yar
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
Kamfanin Facebook ya sanar da fara daukar mataki na sauke dukkan rubutun ko bidiyo ko hotunan da ake yada wa na batanci kan shahararrun mutane da manyan 'yan si
Kasar waje
Samu kari