Kasar waje
Jamhuriyar Nijar ta musanta karbar motoci guda 10 masu darajar N1.1bn da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ce ta siya ne ta ba kasar saboda dalilai na tsaro
An fitar da jerin sunayen da kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan manufofin raya kasashe ya hada a karshen watan Nuwamban shekarar da ta gabata, wato bara..
'Yan sanda sun tabbatar da cewa an caka wa Rushdie wuka a sau daya a wuya kana sau daya a cikinsa a ranar Juma'a bayan da wani mahari ya yi zafin kai farmaki.
Wani jami'in diflomasiyya kuma marubuci dan kasar Zambia Anthony Mukwita, ya dawo kasarsa kwanan nan bayan ya kwashe kusan shekaru goma yana tangaririya a waje.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na biyu, ya yi kira ga matasan Najeriya da su daina barin kasar nan domin neman dama a kasashen waje, rahoton TheCable.
Gwamnatin tarayya, a ranar Laraba, ta kare kudurin shugaban kasa Muhammadu Buhari na kashe Naira biliyan 1.145 ga Jamhuriyar Nijar a kwanakin nan kadan....
’Yan uwa tagwaye masu kama daya 'yan kasar Kenya Alex da Alan sun daga tutar Kenya a kasar Amurka, sun faranta ran mutane da yawa a gida kasar su ta Kenya.
Wani matashi dan kasar Ghana, Obed Obeng Danso na cibiyar bunkasa al'umma da fasaha ta CONVOTECH da ke garin Tarkwa a yankin yammacin kasar ya kera motarsa.
Kotu ta bada belin Mai dakin Ekweremadu, Sanata zai cigaba da zama a kurkukun Ingila. Tim Probert-Wood esq. ya fadawa kotu laifuffukan da ke wuyan Ekweremadu.
Kasar waje
Samu kari