Kasar waje
A ci gaba da jin batutuwan neman mika shi waje, alkalin ya tsayar da ranar ne bayan sauraran hujjoji akan karar da bangarorin da abin ya shafa suka bijiro dasu,
Za a ji labari wani hazikin matashi ya kera mota kirar Hilux cikin watanni 8 rak, ya tuka abinsa. Yayin da wasu ke yabon motar, wani kuma kushe ta yake yi.
Toko, wani masoyin kare kare ne dan kasar Japan, wanda ya nemi wani kamfani wanda ya kera masa suturar da ta canza masa kama ya koma tamkar kare saboda burinsa.
An gano wasu makudan kudi da ake zargin Janar Sani Abacha ya sata. ‘Ya ‘yan Marigayi Abacha da wani Gwamnan Arewa sun taka rawar gani wajen wannan badakala.
Wani fasinjan da bai iya tukin jirgi ba ya sauko da jirgin da rikice a sama a yankin Florida bayan gazawar direba wajen shawo kan jirgin, kamar yadda Guardian.
Allah ya yiwa wani hamshakin attajirin jihar Kano, Tahir Fadlullahi rasuwa a kasar Lebanon. An ruwaito cewa, za a dawo dashi Najeriya domin binne shi a nan.
Sararin samaniyar Twitter ta kama da wuta a daren jiya Laraba lokacin da wani mai amfani da shafin ya nemi attajirin da ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk.
An gano inda Julius Osuta, wani dalibi na ajin farko a Jami’ar Kyambogo da ke kasar Uganda yake bayan ya bace a ranar 7 ga watan Afirilu bayan ya yi asarar kudi
Wasu matasan kiristoci sun bar jama'a baki bude yayin da suka fara raba abincin buda baki ga musulmai da ke wucewa a kan hanyarsu ta komawa gida a Senegal.
Kasar waje
Samu kari