Kasar waje
Sarauniya Elizabeth II ta rasu a jiya Alhamis 8 ga watan Satumban 2022. Ta shekara 96 kafin Allah ya karbi ranta a gidanta dake Scotland a fadar Burtaniya.
Duk da cewa Rasha na mutunta ta saboda hikimarta shugaba Putin ba zai halarci bikin ba, kamar yadda Peskov ya bayyanawa manema labarai, jaridar Punch ta ruwaito
Daya bayan daya, sai da muka kawo maku duk Firayim Minista 15 da aka yi a Lokacin Mulkin Sarauniya Elizabeth. Elizabeth tayi zamani daya da Winston Churchill.
A jiya Sarki Charles III ya gaji mahafiyarsa wanda ta rasu bayan tayi shekaru 70 tana kan mulki a kasar Ingila. A rahoton nan, mun tsakuro kadan a tarihinsa.
A yammacin yau Alhamis ne masarautar Ingila ta sanar da rasuwar sarauniya mai dogon zamani, Elizabeth II bayan shafe shekaru sama da 70 a kan karagar mulki.
Yanzu muke samun labarin rasuwar sarauniyar Ingila Elizabeth II bayan 'yar gajiriyar rashin lafiya da aka sanar ta yi a yau Alhamis 8 ga watan Satumban bana.
Liz Truss ta nada Kemi Badenoch ta zama Ministar kasuwanci. Nasabar Badenoch tana dangantuwa da Najeriya, wannan ‘yar shekara 42 babbar ‘yar siyasa ce a Ingila
Wani birni mai cike da walwala a Kamaru mai suna Bamenda a yanzu ya zama mayanka da zangon mutuwa tun bayan barkewar yaki shekaru biyar da suka gabata zuwa yau.
Wata budurwa 'yar Najeriya dake rayuwa a kasar waje mai sun Chidera Stephen, ta bayyana yawan kayan da ta siya a wani kanti a Ingila da N30,000 a wani bidiyo.
Kasar waje
Samu kari