Kasar waje
Wata budurwa a TikTok mau suna @ituhadebetsubane ta yada wani bidiyonta a kafar sada zumunta na yadda ta kasance tare da wasu zakuna a gidan ajiye dabbobi.
A jiya Saudi Arabiya tayi wani canje-canje a gwamnati, Mohammed Salman ya zama Firayim Minista. Ibn Salman ya dare kujerar Mahaifinsa mai shekara 86 a Duniya.
Jama'a da dama sun yi martani ga wani bidiyon da wata budurwa ta yada, tace a yanzu dai sauranta watanni 7 kacal a duniya, tana bukatar addu'o'in jama'a...
Malamin dan kasar Masar da ke da zama a kasar Qatar ya kasance shugaban kungiyar hadin kan malaman addinin muslunci ta kasa da kasa kuma shine mu'assasin Ikhwan
Zanga-zangar mata a kasar Iran na kara kamari biyo bayan mutuwar wata mata da aka tsare a magarkama bisa zargin saba dokar sanya hijabi, rahoton Al-Arabiyya.
Cece-kucen jama'a ya mamaye wani bidiyon da aka yada a intanet na wani matashi dan Najeriya dake nuna sana'ar da yake a Najeriya. Wannan kenan ganin yadda aiki.
Manyan masu rike masarauta a duniya na daga cikin jiga-jigai 2000 da suka halarci jana'izar sarauniya Elizabeth II ta Ingila a Westminster Abbey, jiya Litinin.
A yayin da ake ci gaba da jigilar binne sarauniyar Ingila Elizabeth II, tsohon shugaban kasa a Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi wata magana mai daukar hankali.
Da karshe, a yau Litinin ne kasar Burtaniya ta fara bikin karshe na binne sarauniya Elizabeth da ta rasu a makon da ya gabata. Shugabannin duniya sun taro.
Kasar waje
Samu kari