Hukumar DSS
Shugaban hukumar yan sandan farin kaya, DSS, Yusuf Bichi, ya bawa gwamnatin tarayyar Najeriya shawarar yadda za a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar yan
Wasu jami'an 'yan sanda sun runtuma kame a Abuja, sun harbi wani jami'in DSS cikin rashin sani. A halin yanzu yana can asibiti inda ake duba lafiyarsa yayin
Jami'an tsaron na farin kaya, DSS, sun yi ram da shugaban hukumar kare yan kasuwa a jihar Kano, CPC, bisa zargin yiwa tattalin arziki zagon kasa, a jihar Kano.
Sanata Orji Uzor Kalu, Bulaliyar Majalisar Tarayyar Najeriya, a ranar Litinin, ya ziyarci shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa Biafra, IPOB, Nnamdi K
Mummunar gobarar tsakar dare ta lakume kayan miliyoyin naira a fitacciyar kasuwar Ladipo ta siyar da kayayyakin kayan gyara ta Legas wacce ta fara daren Lahadi.
Ifeanyi Ejiofor, Lauyan shugaban kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB ya ce tunda jami’an DSS su ka kama Nnamdi Kanu, ba su bar shi ya sauya tufafi ba.
Jami'an SSS a jihar Kano sun kame wani matashin da ya zolayi Zainab Nasir Ahmed bayan da 'yar fafatuka Malala ta yi aure. An yi masa tambayoyi a ofishin SSS.
Hukumar tsaro ta fararen kaya, SSS ta samu nasarar damkar wasu matasa 3 da ake zargin kwararru ne wurin bin sawun jama’an zuwa bankuna don yi musu fashi. Daily
Jami'an tsaron farin kaya, DSS su sake iza keyar Nnamdi Kanu, shugaban 'yan awaren IPOB zuwa ma'adanarsu. Kotu ta dage shari'ar zuwa ranar 10 ga watan Nuwamba.
Hukumar DSS
Samu kari