Jam'iyyar APC
Tsohon gwamnan Gombe, kuma Sanata Mai ci. Danjuma Goje, ya ce ba inda jam'iyyar APC zata je a zaɓe mai zuwa matukar ba'a sansanta tsakani ba a jihar Gombe.
Jiga-jigan wadanda shugabannin jam’iyyar a unguwannin a karamar hukumar ne sun bayyana sauya sheka zuwa APC a karshen mako a lokacin da suka ziyarci gwamna.
Zabin wanda zai shugabancin jam'iyyar All Progressives Congress a matakin kasa ya raba kawunan sanatocin jam'iyyar gabannin babban gangamin taron jam'iyyar.
Tsohon kwamishinan ilimi a jihar Kwara, kuma tdohon ɗan gani kashenin Bukola Saraki, ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamna Samuel Ortom ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo kan halin da kasar ke ciki, ya nemi ya sauka daga kujerarsa ya mikawa Osinbajo.
Gabannin babban taronta na kasa, tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff ya janye daga takarar kujerar shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa.
Kakakin majalisar dokokin jihar Plateau da aka tsige kwanakin baya Rt Hon Abok Ayuba a ranar Asabar ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Tsohon darekta janar na National Emergency Management Agency (NEMA), Alhaji Mohammed Sani Sidi, ya bar jam’iyyar APC daga PDP, Nigerian Tribune ta ruwaito. Sidi
FCT, Abuja - Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari, gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da sauran masu.
Jam'iyyar APC
Samu kari