Jam'iyyar APC
Al-Makura wanda ya yi gwamnan a jihar Nasarawa a tsakanin 2011 zuwa 2019, ya ce yana da dukkan abin da ya kamata na jagorancin jam’iyyar APC domin kawo sauyi.
Bello, wanda ya wakilci kujerar Buni ta CECPC a lokacin jinyar, ya ce kwamitin ya ziyarci Buni ne domin yi masa bayani kan al’amuran da suka shafi jam’iyyar APC
Gwamna Mai Mala Buni na jigar Yobe kuma.shugabam kwamitin rikon kwarya na APC ta ƙasa ya dawo gida Najeriya bayan zuwa duba lafiya a haɗadɗiyar daular Laraba.
Gwamna Mala Buni na Yove kuma shugabn kwamitin shirya babban taron APC na ƙasa ya ce duk ayyukan da aka zartar lokacin da baya nan suna nan daram kuma ingantatt
Kwamitin APC na rikon kwarya da shirya taron jam'iyya, CECPC, a ranar Talata 8 ga watan Maris na 2022, bisa mambobi masu rinjaye ta kada kuri'ar rashin gamsuwa
Birnin tarayya Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta fasa zaman majalisar zartaswar da ta shirye yi gobe ranar Alhamis, 17 ga watan Maris, 2022
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a bari gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya gudanar da taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC)..
Jagoran APC na kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karfafa masa gwiwar gwada sa'arsa da ya sanar da shi yana so ya gaje shi.
Mambobin majalisar wakilan tarayyan Najeriya sun amince da kudirin takarar shugaban ƙasa na jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023 dake tafe.
Jam'iyyar APC
Samu kari