Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya tabbatar wa tsohon ministan sufuri cew aya sha kuruminsa, kuri'un Deleget na jihar baki ɗaya dhi zasu kaɗa wa a zaɓe.
Kwamishinan kudi da bunkasa tattalin arzikin jihar Kano, Shehu Na’Allah Kura, ya yi murabus daga mukaminsa a karkashin mulkin Ganduje kana ya koma jam'iyyar NNP
Mutuwar ba zata da shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Bauchi, Alhaji Hussaini Musa Gwabba ya yi ta bar mutane cike da tunanin sila da kuma wadanda ke da
Mr Kayode Fayemi, dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar APC kuma yanzu haka gwamnan Jihar Ekiti ya ce ba ya da kudi amma yana da cancanta, dagewa
Gwamnonin jihohi 9 ke batar da miliyoyin kudi domin daukar hayar jiragen sama su na kamfe. Wadannan gwamnoni na amfani da jirage zuwa yawon yakin neman zabe.
Tsohon Gwamnan PDP ya karyata El-Rufai a kan maganar sauya-sheka zuwa APC. Sule Lamido bai da labarin haduwa da Nasir El-Rufai ko tunanin ficewa daga PDP a 2014
Janar Tukur Buratai ya bayyana dalilin da ya sa yake goyon bayan Amaechi ya karbi mulki a 2023, ya ce Amaechi ya nuna kokarinsa a duk mukaman da ya rike a baya.
Wani dan takarar gwamnan jihar Delta a karkashin jam’iyyar APC Amb Uba A. Michael ya gamu da mumunan hatsarin mota a hanyar filin jirgin sama da ke kusa da gari
Tsohon ministan harkokin Neja Delta kuma babban jigon jam'iyyar APC ya fice daga jam'iyyar ya koma jam'iyyar PRP domin cika burinsa na zama gwamnan Kuros Ribas.
Jam'iyyar APC
Samu kari