Jam'iyyar APC
Dan takarar gwamna a jihar Plateau, Ambasada Yohana Margif, ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki bayan ya siya fom na miliyan 50.
Tsohon Ministan Sufuri kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi, a Kano ranar Laraba ya ce ya fi shugaban jam’iyyar APC na kasa
Kamar yadda yake faruwa a kowane yanayi na siyasa a Najeriya a duk lokacin da ake gudanar da zabuka, a kullum sai an samu masu fafutukar takara da masu neman su
Bayan kammala karɓan Fom ɗin da yan takara musamman na shugaban kasa suka saya, APC ta fitar da bayanan wasu mutum uku da suka gaza maida Fom ɗin kawo yanzu.
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje da sanata mai wakiltar Kano ta Arewa, Barau Jibrin sun ziyarci dan takarar mataimakin gwamna na sassanci a APC, Murtala Gar
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a yanzu haka, Ibrahim Shekarau ya bayyana dalilinsa na barin jam’iyya mai mulki, APC inda ya
Jam'iyyar All Progressive Congress mai mulki ta saka sabbin ranakun zabukan fidda gwani na shugaban kasa da sauran kujerun siyasa. NWC ya amince da ranakun.
Mun kawo jerin Gwamnonin Najeriya masu-ci 17 da za su fita daga gidan gwamnati a badi. Akwai Gwamnonin na PDP da na APC neman kujerar shugaban kasa da Sanata.
Matar dake takarar shugaban kasa karkashin jam'iyya mai mulki (APC), Uju Ken Ohanenye ta nuna damuwa a kan abun da ta siffanta da gazawar maza wajen mulki.
Jam'iyyar APC
Samu kari