Jam'iyyar APC
Za a ji fadar Shugaban kasa ta ce babu wasu boyayyun masu rike da madafan iko, kuma babu mahalukin da yake juya Muhammadu Buhari, shi kadai yake kaɗa gwamnati.
‘Yan Kungiyar Association of Ebonyi Indigenes Socio-Cultural in Diaspora sun yi wa David Umahi martani cewa babu wanda ya isa ya kakaba masu Bola Tinubu da APC.
Za a ji yadda za ta iya kayawa da Peter Obi a jam’iyyar LP a zabe. Amma Obi zai samu kuri’u masu yawa saboda farin jininsa da karancin Kiristoci a takaran.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci al'ummar Jihar Ekiti su fito su yi zabe idan
Rahotanni sun bayyana cewa, Babagana Kingibe, tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), ya mikawa Tinubu sunayen mutum uku ya zabi daya ciki su yi takara tare.
Kungiyar matasan Kudu da Arewa, 'The Southern-Northern Progressive Youth Congress' ta soki shirin da ake hasashen jam'iyyar APC na yi na zabarwa dan takarta, As
Shugaban Cocin 'Grace of God Mission International', Bishop Paul Nwachukwu, ya ce kirista ba za su amince da musulmi su zama shugaban kasa da mataimaki ba a zab
Kungiyar nan ta SERAP ta ce duk wani ‘Dan takara sai ya fadawa Duniya abin da yake da shi. Mai neman takara a jam’iyyar SDP ne kurum ya iya bayyana kadarorinsa.
Shugaban masu rinjaye da takwaransa na ɓangaren hamayya shugaban marasa rinjaye sun tabbatar da murabus din su a zaman majalisar dattawan kasa na yau Talata.
Jam'iyyar APC
Samu kari